KARFIN TARKO ( INDIAN HAUSA ) 2022
Karfin tarko inada tabbacin duk Wanda bai Kalli wannan film din ba gaskiya ya kamata ace ya harzanta domin ya muri nishadin kallon wannan film din .
( Ga duk Mai bukatar wani film yayi mana magana ta wannan number 09160774933 daira 100 kacal zaka biya ga duk film din da kake bukata )
![]() |
| KARFIN TARKO |
WHATSAPP GROUP
Domin Samun Nishadinku ga wani labari Nan ๐ ๐ Musha Dariya ๐ tare
Na daga murya saboda karar salansa na ce, “Kudin da na baka, oganka ne yace ka siyo masa katin waya. Ka san yadda ka ke siyo masa!” Ban jira amsar sa ba na murza totur.
Af, ashe na bar baya da kura๐ค, na ji ya gundumo min wata annakiyar ashar. Ya jefo ni da wani dirkeken dutse. Nayi sa’a bai same ni ba, amma ya dira akan danjar babur din ta baya. Ta karasa fashewa. Yayin da na yi nisa na taka birki, na juyo har yanzu yana tsaye yana ษaษatu kamar mahaukaci.
Na dora hannayena cikin kunnuwana kamar mai kiran sallah, sannan na dallaro harshena ina masa gwalo. Na lura ni da shi mun soma tara mutane, kila ayi zaton wasu taษaษษu ne sabon kamu. Saboda haka na murza zabuwata nayi gaba ina dariyar shakiyancin da na yi wa wannan talaka mai girman kai. Amma na tabbata haduwar mu ta gaba, karon ba zai yiwa kowa dadi ba tsakanin ni da shi.

Comments
Post a Comment